1 sources
Aminiya3h ago
Gwamnan Jihar Sakkwato, Ahmed Aliyu, ya ce gwamnatinsa za ta ci gaba da yaƙi da ’yan bindiga har sai an samu tsaro a jihar, sannan mutanen da suka rasa matsugunansu saboda hare-haren su koma gidajensu.